Littafi Mai Tsarki

Luk 10:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya amsa ya ce, “Ka ƙaunaci Ubangiji Allahnka da dukkan zuciyarka, da dukkan ranka, da dukkan ƙarfinka, da dukkan hankalinka. Ka kuma ƙaunaci ɗan'uwanka kamar kanka.”

Luk 10

Luk 10:25-29