Littafi Mai Tsarki

Luk 10:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina gaya muku, annabawa da sarakuna da yawa suna son ganin abin da kuke gani, amma ba su gani ba, suna kuma so su ji abin da kuke ji, amma ba su ji ba.”

Luk 10

Luk 10:21-25