Littafi Mai Tsarki

Luk 10:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowane abu Ubana ne ya mallaka mini. Ba kuwa wanda ya san ko wane ne Ɗan sai dai Uban, ko kuma ya san ko wane ne Uban sai dai Ɗan, da kuma wanda Ɗan yake so ya bayyana wa.”

Luk 10

Luk 10:19-26