Littafi Mai Tsarki

Luk 10:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce musu, “Girbin na da yawa, amma masu yinsa kaɗan ne. Saboda haka ku roƙi Ubangijin girbi ya turo masu girbi, su yi masa girbi.

Luk 10

Luk 10:1-8