Littafi Mai Tsarki

Luk 10:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Duk mai sauraronku, ni yake saurare. Mai ƙinku kuma, ni yake ƙi. Duk mai ƙina kuwa, wanda ya aiko ni ne ya ƙi.”

Luk 10

Luk 10:6-26