Littafi Mai Tsarki

Luk 10:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Kaitonki, Korasinu! Kaitonki, Betsaida! Da mu'ujizan da aka yi a cikinku, su aka yi a Taya da Sidon, da tuni sun tuba, sun zauna sāye da tsumma, suna hurwa da toka.

Luk 10

Luk 10:3-18