Littafi Mai Tsarki

Luk 10:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

‘Ko da ƙurar garinku da ta ɗafe a jikin ƙafafunmu ma, mun karkaɗe muku. Amma duk da haka ku sani Mulkin Allah ya kusato.’

Luk 10

Luk 10:4-13