Littafi Mai Tsarki

Luk 1:68 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ubangiji Allahn Isra'ila,A gare shi ne lalle yabo yake tabbata,Domin ya kula, ya yi wa jama'a tasa fansa.

Luk 1

Luk 1:64-73