Littafi Mai Tsarki

Luk 1:58 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai maƙwabta da 'yan'uwanta suka ji yadda Ubangiji ya ji ƙanta ƙwarai, har suka taya ta farin ciki.

Luk 1

Luk 1:48-59