Domin fa shi ya dubi ƙasƙancin baiwa tasa.Ga shi, jama'a ta dukan zamanai,Za su ce mini mai albarka ce nan gaba.