Littafi Mai Tsarki

Luk 1:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mala'ikan ya amsa mata ya ce,“Ruhu Mai Tsarki zai sauko miki,Ikon Maɗaukaki kuma zai lulluɓe ki.Saboda haka Mai Tsarkin nan da za a haifa, za a kira shi Ɗan Allah.

Luk 1

Luk 1:31-39