Littafi Mai Tsarki

Luk 1:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da yake kuma na bi diddigin kowane abu daidai tun farko, ni ma dai na ga ya kyautu in rubuta maka su bi da bi, ya mafifici Tiyofalas,

Luk 1

Luk 1:1-9