Littafi Mai Tsarki

Luk 1:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya fito, ya kāsa yi musu magana. Sai suka gane lalle an yi masa wahayi ne a Haikalin. Sai ya riƙa yi musu nuni, amma ba ya magana.

Luk 1

Luk 1:13-24