Littafi Mai Tsarki

Luk 1:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, ga shi, za ka bebance, ba za ka iya magana ba, sai a ran da al'amuran nan suka auku, don ba ka gaskata maganata ba, za a kuwa cika ta a lokacinta.”

Luk 1

Luk 1:11-22