Domin zai zama mai girma a wurin Ubangiji,Ba kuwa zai sha ruwan inabi ko wani abu mai sa maye ba.Za a cika shi da Ruhu Mai TsarkiTun yana cikin uwa tasa.