Littafi Mai Tsarki

L. Mah 9:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Yotam ya ji wannan sai ya tafi, ya tsaya a kan Dutsen Gerizim, da babbar murya, ya ce musu, “Ku kasa kunne gare ni ku mutanen Shekem, domin kuma Allah ya kasa kunne gare ku!

L. Mah 9

L. Mah 9:5-12