Littafi Mai Tsarki

L. Mah 9:51 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai wata hasumiya mai ƙarfi a cikin birnin, sai dukan mutanen garin, mata da maza, har da shugabannin, suka gudu zuwa cikinta, suka kulle kansu, suka hau kan rufin hasumiyar.

L. Mah 9

L. Mah 9:43-57