Littafi Mai Tsarki

L. Mah 9:49 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowane mutum kuwa ya sari reshen itace, ya bi Abimelek. Suka tara rassan a jikin hasumiyar. Suka sa wa hasumiyar wuta, duk da mutanen da suke cikinta. Ta haka dukan mutanen hasumiyar Shekem suka mutu, mata da maza, wajen mutum dubu.

L. Mah 9

L. Mah 9:40-54