Littafi Mai Tsarki

L. Mah 9:43 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi ma ya kwashi mutanensa, ya raba su ƙungiya uku, suka yi kwanto a saura. Da ya duba, ya ga mutane suna fitowa daga cikin birnin. Ya fāɗa musu, ya karkashe su.

L. Mah 9

L. Mah 9:40-46