Littafi Mai Tsarki

L. Mah 9:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka tafi gona, suka ɗebo inabi, suka matse, suka yi biki a gidan gunkinsu. Suka ci, suka sha, suka zazzagi Abimelek.

L. Mah 9

L. Mah 9:22-30