Littafi Mai Tsarki

L. Mah 9:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shugabannin Shekem kuwa suka sa mutane su yi kwanto a kan dutwatsu gāba da Abimelek. Suka yi wa duk wanda ya bi ta wannan hanya fashi. Sai aka faɗa wa Abimelek.

L. Mah 9

L. Mah 9:21-35