Littafi Mai Tsarki

L. Mah 9:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuma ya sa husuma ta tashi tsakanin Abimelek da mutanen Shekem. Shugabannin Shekem kuwa suka tayar masa.

L. Mah 9

L. Mah 9:22-31