Littafi Mai Tsarki

L. Mah 9:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Itacen ƙaya kuwa ya ce wa itatuwan, ‘In da gaske kuke, kuna so ku naɗa ni sarkinku, to, sai ku zo, ku fake a inuwata, in ba haka ba kuwa, bari wuta ta fito daga itacen ƙaya ta cinye itacen al'ul na Lebanon.’ ”

L. Mah 9

L. Mah 9:8-19