Littafi Mai Tsarki

L. Mah 8:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Gidiyon, ɗan Yowash, ya rasu da kyakkyawan tsufa. Aka binne shi a kabarin Yowash mahaifinsa, a Ofra, birnin kabilar Abiyezer.

L. Mah 8

L. Mah 8:30-35