Littafi Mai Tsarki

L. Mah 8:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya ce wa Zeba da Zalmunna, “Waɗanne irin mutane ne kuka kashe a Tabor?”Suka amsa, “Kamar yadda kake, haka suke. Suna kama da 'ya'yan sarki.”

L. Mah 8

L. Mah 8:9-21