Littafi Mai Tsarki

L. Mah 8:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gidiyon ya kama wani saurayi na Sukkot, ya yi masa tambayoyi. Shi kuwa ya rubuta masa sunayen sarakuna da na dattawan Sukkot, mutum saba'in da bakwai.

L. Mah 8

L. Mah 8:13-21