Littafi Mai Tsarki

L. Mah 6:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sukan zo su kafa musu sansani, su ɓaɓɓata amfanin ƙasar har zuwa kusa da Gaza. Ba su barin wani abinci a ƙasar Isra'ila, domin Isra'ilawa ko dabbobinsu.

L. Mah 6

L. Mah 6:1-11