Littafi Mai Tsarki

L. Mah 6:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuwa ya zama Kashegari Gidiyon ya tashi da sassafe, sai ya matse ulun, ruwan raɓa da ya matse daga ulun kuwa, ya cika ƙwarya.

L. Mah 6

L. Mah 6:32-40