Littafi Mai Tsarki

L. Mah 6:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jama'ar Isra'ila kuma suka sāke yin zunubi a gaban Ubangiji, sai Ubangiji ya ba da su ga Madayanawa su mallake su shekara bakwai.

L. Mah 6

L. Mah 6:1-4