Littafi Mai Tsarki

L. Mah 5:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Ubangiji, sa'ad da ka bar duwatsun Seyir,Sa'ad da ka fito daga jihar Edom,Ƙasa ta girgiza,Ruwan sama ya zubo daga sararin sama,I, gizagizai suka kwararo da ruwa.

L. Mah 5

L. Mah 5:1-9