Ki ja gaba, ke Debora, ki ja gaba!Ki ja gaba! Ki raira waƙa, ki ja gaba!Ka ci gaba, kai Barak,Ɗan Abinowam, ka tasa kamammunka gaba!