Littafi Mai Tsarki

L. Mah 4:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Barak ya ce mata, “Idan za ki tafi tare da ni, zan tafi, amma idan ba za ki tafi tare da ni ba, ni ma ba zan tafi ba.”

L. Mah 4

L. Mah 4:3-14