Littafi Mai Tsarki

L. Mah 4:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta zauna a gindin giginyar Debora tsakanin Rama da Betel, a ƙasar tudu ta Ifraimu. Isra'ilawa sukan haura zuwa wurinta don ta yi musu shari'a.

L. Mah 4

L. Mah 4:1-7