Littafi Mai Tsarki

L. Mah 4:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Barak kuwa yana bin sawun Sisera. Da Yayel ta gan shi, sai ta fita, ta tarye shi, ta ce masa, “Ka zo, zan nuna maka inda mutumin da kake nema yake.” Ya shiga alfarwarta, sai ga Sisera nan kwance matacce da turke a gindin kunnensa.

L. Mah 4

L. Mah 4:14-24