Littafi Mai Tsarki

L. Mah 4:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya yarda Yabin Sarkin Kan'ana, wanda yake mulkin Hazor ya ci su da yaƙi. Sisera, wanda yake zaune a Haroshet ta al'ummai, shi ne shugaban sojojin Yabin.

L. Mah 4

L. Mah 4:1-9