Littafi Mai Tsarki

L. Mah 4:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Debora ta ce wa Barak, “Tashi! Gama wannan ita ce ranar da Ubangiji ya ba da Sisera a hannunka, gama Ubangiji yana bi da kai!” Sai Barak ya gangaro daga Dutsen Tabor da mutum dubu goma (10,000) biye da shi.

L. Mah 4

L. Mah 4:4-19