Littafi Mai Tsarki

L. Mah 21:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ku lura, idan 'yan matan Shilo sun fito domin su yi rawa, sai ku fito daga cikin gonakin inabi, kowa ya kama daga cikin 'yan matan da ƙarfi, ya sami mata ke nan, ya tafi da ita a ƙasar Biliyaminu.

L. Mah 21

L. Mah 21:15-25