Littafi Mai Tsarki

L. Mah 21:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka kuma ce, “Ga shi, idin Ubangiji na shekara shekara a Shilo ya kusa.” (Shilo tana arewacin Betel, kudu da Lebona, gabas da hanyar da take tsakanin Betel da Shekem.)

L. Mah 21

L. Mah 21:17-21