Littafi Mai Tsarki

L. Mah 20:48 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen Isra'ila kuma suka komo, suka fāɗa wa sauran mutanen Biliyaminu. Suka karkashe su, mutane, da dabbobi, da dukan abin da suka iske. Suka ƙone garuruwan wannan yankin ƙasa.

L. Mah 20

L. Mah 20:45-48