Littafi Mai Tsarki

L. Mah 20:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isra'ilawa duka suka tashi daga wurin da suke, suka jā dāga a Ba'altamar. Mutanensu da suke kwanto a yammacin Gibeya suka fito.

L. Mah 20

L. Mah 20:27-28-40