Littafi Mai Tsarki

L. Mah 19:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan wanda ya ga haka sai ya ce, “Ba mu taɓa ganin irin wannan abu ba, ba a kuwa taɓa yin haka ba tun daga ranar da Isra'ilawa suka fito daga ƙasar Masar sai yau. Ku yi tunani, me za mu yi a kan wannan al'amari?”

L. Mah 19

L. Mah 19:20-30