Littafi Mai Tsarki

L. Mah 19:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce mata, “Tashi mu tafi.” Amma ba amsa. Sai ya aza gawarta a kan jaki, sa'an nan ya kama hanya zuwa gida.

L. Mah 19

L. Mah 19:19-30