Littafi Mai Tsarki

L. Mah 18:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka mutanen nan biyar suka tashi, suka zo Layish, suka ga mutane suna zamansu a huce, kamar Sidoniyawa. Ba su da rigima, natsattsu ne, ba su jayayya da kowa, suna da wadata. Suna nesa da Sidoniyawa, ba su sha'anin kome da kowa.

L. Mah 18

L. Mah 18:1-12