Littafi Mai Tsarki

L. Mah 18:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Danawa fa suka kafa gunkin domin su yi masa sujada. Jonatan, ɗan Gershom, ɗan Musa, shi da 'ya'yansa maza, suka zama firistocin Danawa, har zuwa ranar da aka kwashe mutanen zuwa bauta.

L. Mah 18

L. Mah 18:20-31