Littafi Mai Tsarki

L. Mah 18:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Danawa suka ɗauke gumakan da Mika ya yi, da firist ɗinsa, sai suka je Layish inda suka sami mutane suna zamansu a huce. Suka hallaka su, suka ƙone birnin.

L. Mah 18

L. Mah 18:17-31