Littafi Mai Tsarki

L. Mah 18:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mika kuwa ya ce musu, “Kun kwashe allolina da na yi, da firist ɗina, me ya rage mini kuma? Sa'an nan ku ce mini, ‘Me ya faru?’ ”

L. Mah 18

L. Mah 18:20-26