Littafi Mai Tsarki

L. Mah 18:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da firist ɗin ya ji haka, sai ya yi murna, ya ɗauki falmaran da kan gida da sassaƙaƙƙen gunki, ya tafi tare da su.

L. Mah 18

L. Mah 18:13-22