Littafi Mai Tsarki

L. Mah 18:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Danawa suka zaɓi mutum biyar jarumai daga kabilarsu, suka aike su daga Zora da Eshtawol, su tafi leƙen asirin ƙasar, su bincike ta. Suka kuwa tafi zuwa ƙasar tudu ta Ifraimu, suka sauka a gidan Mika.

L. Mah 18

L. Mah 18:1-12