Littafi Mai Tsarki

L. Mah 18:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma mutum biyar ɗin nan da suka tafi leƙen asirin ƙasar suka shiga kai tsaye, suka ɗauki gunkin da aka yi da itace, da falmaran, da kan gida, da gunki na zubi. Firist ɗin kuwa ya tsaya a bakin ƙofa tare da mutum ɗari shida ɗin nan masu shirin yaƙi.

L. Mah 18

L. Mah 18:10-23