Littafi Mai Tsarki

L. Mah 16:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Samson ya yi kwanciyarsa har tsakar dare. Sa'an nan ya tashi ya kama ƙyauren ƙofar birnin, da madogarai biyu na ƙofar, ya tumɓuke su. Ya saɓe su a kafaɗarsa, ya kai su kan dutsen da yake a gaban Hebron.

L. Mah 16

L. Mah 16:1-7